peperonity.net
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


tmp cam
dadylasting.peperonity.net

dadylasting's mobile blog

Barka da zuwa wepsite din dadylasting {sa'id adam sa'id}
wannan website din yana dauke da labaran soyayya, nishadi, ilimantarwa, wa'azantarwa, dss
domin Karin bayani, tambaya dss. zaka iya adding dina ta fcbk ta hanyar wannan link din
www.Facebook.com/dadylasting
kota
Whatsapp
08137963075
ADMIN DADYLASTING . . . MIJIN ZAMANI KAFIN AURE Na kiraki dazu da sassafe ba'a dauka a l0kacin nasan baki tashi ba na katse miki barci S00RY murya ... Read more
BA SHIGA BA FITA admin Dadylasting Wajen party an kulle ba shiga ba fita, anata rawan Azanto da wasu na Skelewu wasu na kwaso shoky, sai Lawai yaji... Read more
...KAI ASHE HAKA SOYAYYA TAKE??? via taskar # dadylasting . . Haduwar Dadylasting Da Suhaima Labari Misalin karfe 4:15 na yanmacin ranar juma'a na ... Read more
*WALIYI MIJIN MAI WAINA* via taskar Dadylasting wata rana wani malamine yanada mata amma matarsa tana toya waina, to sai yace mata shi waliyine ita... Read more
is a true life story writing by jiddah haulat guru edited and collection by admin dadylasting via T.S SABUWAR BASAJA 2016 (M... Read more
collection by dadylasting BAKANO DA KUDI.... Labarin Bakar Harkalla. Bashir Lawal (Sir Gangara). SHIMFIDA Dauda mugun aiki, tunda nak... Read more
MAFARKI NA......!!! "..... Iska mai karfi gami da rugugin aradun da ake yi asararin samaniya, su sukayi sanadiyar watsewar abokanan firar tamu.. Ko... Read more
....DIREBAN HAJIYA.... Part 1 [adabin bariki] . . Yanayin sararin samani dauke yake da tsananin hazo hakan yasa sassanyan garin yake dauke da tsana... Read more
RAMADAN MUVARAK!! Via daily hadith Abu Huraira (RA) yace: Manzon Allah s.a.w yace, “Duk wanda yake azumi kuma ya kasa barin yin karya da aikata m... Read more
....DIREBAN HAJIYA.... Part 1 [adabin bariki] . . Via taskar dadylasting me zamani . . Dadylasting.peperonity.com . . Yanayin sararin sam... Read more
****ZURFIN CIKI***** SHEKARANMU TA FARKO A JAMI'A A cikin ajin turanci (english), ina zauna kusa da ita, tana kirana da babban amininta. Niko b... Read more
***YAR MALAM TAKI HALIN MALAM** **** admin dadylasting me zamani . . Idan kasan bakakai shekara goma sha takwas {18} ba karka karanta. . . . . . . ... Read more
BINCIKEN DA ZAUREN FIQHU YA GUDANAR, YA GANO CEWA AKWAI NAU'IKAN SHAITANUN ALJANU KALA GOMA SHA HUDU (14) WADANDA SUKE SHIGA JIKIN 'YAN ADAM, KAMAR... Read more
LIFE STORY zaune nake a majalisa nayi shiru nayi takumi ina tunanin duniya. Dayake yau litinin ce ranan cin kasuwar garin muce. Duk abokanaina sun ... Read more
NAYI GAMO admin dadylasting rayuwar duniya kenan. Hawaye ne yake zuba acikin idanuwana babu kwakkwatawa zubowa yake saikace ankunna kan fanfo... Read more
SARKAKIYAR SOYAYYA . Admin dadylasting me zamani sararin samaniya dauke yake da gajimare hakan ne yasanya garin yayi sanyi me dadi gami da i... Read more
= ÝARINYA ME HIKIMA == wani saurayi ne yaga wata yarinya tana tafiya a hanya sai yabi yo bayan ta don yana son magana da ita, SAURAYI assalam h... Read more
HANYOYIN MUTUWAR SOYAYYA GUDA BAKWAI 7!!! 1. Rashin bawa saurayi kudin motar komawa gida bayan an gama hira 2. Kar6ar kudin wani saurayi ba tare da... Read more
WADANSU SHAWARWARI GUDA 10 GA YAN UWANA MUSULMAI. (1). Karka rinka yin fitsari awurin da kakeyin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa. ... Read more
Wlh Duk macen da ta Kuskura ta karanta,,,, ta jawowa kanta Matsala domin sai ta kasa barci yau dinnan . . . <3 <3<3 . . . . . wlh dake nakeyi ke m... Read more
***Banza Ta Kori Wofi**** Wani saurayi ne da gidansu ke kusa da makabarta, kullum idan ya hawo mota ko babur baya biya, ana zuwa daidai makabartar... Read more


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.