peperonity.net
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.peperonity.net

Direban hajiya (adabin bariki)

13.09.2015 03:05 EDT
....DIREBAN HAJIYA.... Part 1 [adabin bariki] . . Yanayin sararin samani dauke yake da tsananin hazo hakan yasa sassanyan garin yake dauke da tsananin sansanyan sanyi. Kusan kowa kagani agarin dauke yake da kayan sanyi dukdade da sassafene misalin karfe tara na safe {9:00am} kana shigowa kan layin zakaji muryar wata kyakkyawar budurwa tana magana cikin sheshshekar kuka tana cewa. Yanzu idan katafi kabarni yaya kakeso nasa kaina bayan kasan cewa da sonka nake kwana nake tashi. Kaine rayuwata sa'id nasan cewa idan katafi birni shikenan zaka manta dani saboda nasan cewa yan matan birni gwanaye ne wajen kwacen saurayi. Kuma kasan cewa kaina madubin rayuwata kai nake burin aure amma yanzu ka............... Kyakkyawar budurwar takasa karasa abinda takeso ta fada sakamakon kuka dayaci karfinta kyakkyawan saurayin dake tsaye agefenta wadda takirasa da said ya nisa kafin yace da ita cikin wata murya dayake nuna alamun tausayawa da jimami FADILAT kinsan cewa inasonki bazan iya misalta tsananin tsagwaron yawan so da kaunar danake miki acikin zuciyata ba kullun sonki dada karuwa yake acikin zuciyata. Bawai tafiyata birni yana nufin cewa na rabu dake ba a'a saidai kawai nide burina inje insamo kudi amana aure in daukeki mutafi birni muyi zaman mu acan. Yanzu de abinda zance miki shine ki kula da kanki kuma ki rikemin alkawari. Fadila tace cikin muryarta dake nuni da tasha kuka tagaji. Tace karka damu said kaima kasan nafi kowa sonka. Sa'id yacire wani kyakkyawan zaube a hannunsa yace ga wannan kisa a hannunki saboda ki tuna dani lokaci zuwa lokaci. Tana karfa sa'id yajuya yayi mata sallama irinta masoya ya tafi yabarta cikin bakin cikin rabuwa da masoyi {rabuwa da masoyi sunan wani labarina ni dadylasting} *** *** *** sa'id yana komawa gida sallama yayi da iyayen sa da yan uwa da abokanan arziki. Sannan ya nufi hanyar kano wajen wani abokin kawunsa alhaji musa. Alhaji musa mutunne me tsananin arziki kuma dan siyasane sananne a birnin kano da kewaye. Hakanne hasa danazo garin kano bansha wuya ba wajen neman gidan sa. Gidansa katon gidane kerarre inda zan wuni inkwana bazan gama wassafa maku yanayin kyawun gidan nasaba {kudai kuyi addu'a allah nuna maku kalan gidan koda a mafarki ne} ina zuwa dayake alhaji musa ya fadawa me gadin gidan cewa zanzo. Ina zuwa bansha wuya ba wajen bayanin kaina. Kai tsaye me gadi ya wuce dani zuwa falon gidan wanda girman falon yakai girman gidan talakawa guda uku. Tun kafin ni sa'id nakarasa cikin falon gidan bakaramin kauyanci nayi ba. Ina shiga falon dani da baba me gadi kawai sai baba me gadi ya juya. Ina karasawa cikin tsakiyan falon saina zauna akan kapet din falon nagaidar da alhaji musa bangama rufe bakina ba. Naji anyi sallama da wata siririyar murya me dadin ji da sauraro cikin sauri na daga kaina domin naga mahallakin dayayi maganar wata kyakkyawar mace nagani wadda kallo daya nayi mata naji gabana yafadi bakomai bane ya fadarmin da gaba illah kayan dake jikinta Sanye take da matsatstsun riga da wando masu tambarin kamfanin destiny,..yafe da wani dan guntun gyale iya kirji wanda be rufe asirin nonuwanta dake barazanar yage rigar ba saboda tudun su da girmansu...tabbas Allah yayi hallitta ta ko ina ta hadu musamman ta bangaren kayan alatu,. a fakaice na kai ga kallo ga mazaunanta wani mahaukacin tudu da naga sunyi kaman an hura balam balan yasa naji yawuna ya tsinke tare da jin wani abu na tasowa daga kasan zuciyata takaraso cikin harabar falon da wata irin tafiya mejan hankalin mazaje. Dakar na'iya saita tunanina kafin na tsugunar da kaina kasa. Alhaji musa yace sa'id inaso kazauna damu amana kuma ka dauka tamkar mune iyayen ka. Aikin da zaka dinga yi mana agida shine zakana kai matata wajen aiki. Tana aikine a asibitin aminu kano teaching hospital saikuma zakana zuwa aike da bawa fulawowi ruwa. Ya juya ya kalli wannan kyakkyawar macen data shigo yace matata ta kaina ga direban nasamo maki sunansa sa'id tace yauwa nagode darlin nikuma sa'id nace ina wuni hajiya kafin ta amsamin gaisuwata saida tafin wani farrr da ido wanda ni narasa gane ko namenene?? ...
Ji nayi gaba daya ilahirin jikina ya mutu
sakamakon farrr da tamin da idanunta acikin
zuciyata babu irin tunanin dabanyi ba, can wani
bari na zuciyata yacemin watakil haka al'adun yan
matan birni yake. Duk wannan dunanin nayisane
acikin abinda be wuce dakika ashirin ba.
Can alhaji musa yanisa da cewa munyi magana da
kawunka akan kudin da zandinga biyanka a wata
naira dubu 20 {20,000} sainaja wani dogon
nunfashi sakamakon kudin danaji dayawa har naira
dubu 20 nakuma tsugunnar da kaina kasa nace
alhaji godiya nake. Yace ba komai yanzu kazo na
nunama dakinka kaje ka kwanta ka huce gajiya
kafin gobe ka fara aiki nace to alhaji.
alhaji tashi yayi nabi bayan sa har izuwa bangaren
da dakina yake gaskiya gidan alhaji babbane
saboda kai tsaye zaka iya kiransa da aljannan
duniya. Lokacin danaga dakina gaskiya ba karamin
birgeni yayi ba, saboda akwai abubuwan more
rayuwa acikinsa dayawa. Babu abinda yafi birgeni
acikin dakin illah wata katotuwar gado wadda katifa
take shimfide akan ta me tsananin laushi kaman
xxx alhaji musa ya dubeni yace da fatan nan dakin
yama nace yamin ranka dade sosaima godiya nake
da kalan kulawan da kuke bani. Yace to saika
mike kadan kafin indo me dafa abinci tagama.
Nace to.
....
Alhaji musa na fita nayi tsalle na fada kan
lumtsumemiyar katifar dake dakin take naji wani
tsananin dadi hakanne yasa na tuna da gadona na
kauye wanda akayisa da ciyawa dan koyaya nayi
matsi akai sainaji yana kara sabanin wannan.
*** *** ***
da sassafe natashi bayan nayi sallah na fita cikin
harabar cikin gidan naje wajen baba me gadi muka
gaisawa na bawa fulawowi ruwa kafin na tambayi
baba me gadi wani mota hajiya tafi hawa da alhaji
ya nunamin naje na wanke su sakamakon gidan
akwai motoci dayawa. Kafin nayi niyar komawa
dakina naje danyi karatu kafin su hajiya su tashi
daga bacci ina shigowa ta cikin falo dayake idan
zakaje dakina dolane ka wuce ta falo sainaga alhaji
suna karyawa [break fast] da hajiya akan dinner
table cikin ladabi da biyayya na gaidar da alhaji
kafin hajiya.
Alhaji yace dani sauri kaje ka karya kakaini airport
zanyi tafiya nace to sir a daddafe nayi break fast
na fito kafinnan alhaji yagama shiryawa yana jirana
ni kuwa naje na dauko mota me kirar {free lander}
na dauki alhaji muka wuce airport acan na ajesa
yabi jirgin karfe tara suka wuce dubai. Nikuma
sa'id na tuko mota zuwa gida.
Ina zuwa na tarar da hajiya a zaune afalo tachanja
dressin sakamakon dazu dogon rigane acikinta.
Wasu damammun kaya tasa wanda ya dame mata
jiki hakanne yasa gaba daya suffofin kiran jikinta
suka fito a fakaice nakai kallo kirginta nantake naji
yawuna ya tsinke sakamakon yanda kirjinta ya
ciko. Kalan dinkinnanne ajikinta wanda ake
mailakabi da {GANI BACI BA ASARAN KALLO} ina
karasowa tsakiyan falon muryata a sarke nace da
ita hajiya nakai alhaji na dawo tace to. Nace kefa
yaushe zan kaiki wajen aiki tace sai anjima. Amma
tace kafinnan ta nunamin waje kusa da ita tace
kazo ka zauna muyi hira. Nace hajiya dakinyi....
Ta katsemin maganata da hannunta dake nuna
alamun nayi shiru. Bashiri nazo na zauna nesa da
ita. Tace dani kaje ka bude wancan freej din ka
dauko mana lemo guda biyu a hankali natashi naje
nadauko guda biyu
ina zuwa wajen mika mata lemon naga ta rikemin
hannuna take naji tsigan jikina ya tashi gaba daya
sakamakon rikemin hannuna da tayi
t ...
...
Jinayi gaba daya jikina ya dauki sanyi wani abu
yana tasowa tun daga kasan kafana haryazuwa
kwanyan kaina. Bansan lokacin danayi sauri na
janye hannuna daga cikin natafa. Kawai saita
kalleni tayi dariya tace sa'id kenan inbandakai to
menene danna taba hannunka? Amma abinda
yaban mamaki game da al'amarinka dukda daga
kauye ka fito ya'akayi naji tafin hannunka laushi?
Jimmmm nayi kaman bazanyi magana ba daga
can saina nisa nace da'ita cikin wata irin murya
me hade da iy'iyna ai a kauye kasuwanci nakeyi ba
noma ba shiyasa kikaga haka. Tace ok yanzu bara
na shirya ka kaini wajen aiki nace to hajiya amma
gaba daya jikina yayi sanyi.
Jim kadan taje ta shirya amma wannan karan tayi
shiga ta kamala irin wayanda matan kirki keyi...
Nantake tashiga motarta me kirar {toyota corolla s}
muka nufi hanyar zuwa wajen aikinta aminu kano
hospital acan na ajeta da misalin karfe shida na
yamma naje na dauko ta na kawota gida
*** *** ***
da misalin karfe tara na dare ina kwance a dakina
sainaji anturo kofan dakina da karfi cikin sauri na
juya domin naga wanda ya budemin daki hajiya
nagani tafe da wasu kayan bacci ajikinta wata
rigace shara shara ajikinta wanda gaba daya jikinta
yana waje hakanne ya bani daman kurewa jikinta
kallo babu abinda yafi tafiya da hankalina ajikinta
illa kirjinta wanda acike yake fal da dukiyar fulani
nan take naji gaba daya babu abinda nake buri
illah naji hannuna akan faffandan kirjinta. Ban gama
ide tunani naba naji wani laulausan jiki ajikina
nantake nadawo cikin hayyacina daga mutuwan
tsayen danayi jinayi ta jefani kan gado nantake
nakai hannuna kan kirjinta nafara kissin dinta ina
shashshafata nantake naji tafara wani nishi sama
sama alokacin dana tsotsan dukiyar fulanin ta.
Uhmm hmm baraje na tsaya anan sauran sirri ne
tsakanina da ita
*** *** ***
washe gari da safe dana tashi gaba daya ji nake
duniya bayamin dadi sakamakon mummunan
abinda na aikata jiya da daddare nikaina na rasa ta
yadda akayi wannan al'amarin yafaru.
Jinayi ana konkwasamin kofan daki. Nace waye
akace jamila ce. {jamila itace yar aikin da takeyin
girki agidan}
naje na bude kofan dakin nace menene tace hajiya
tace kaje kashirya zaka kaita unguwa nace to.
Nantake nabi bayanta.
Ina zuwa falo na tarar da ita tana kallon NTA KANO
suna sanarwa cewa ayaune da misalin karfe 10:00
zamuyi hira da shahararren murubucin
DADYLASTING a'inda zaizo yabamu tarihin rayuwar
sa. Dakuma wani guntun labari me nishadantarwa.
Kaina akasa nace hajiya ina kwana. Nikunyantama
nakeji yanzu saboda jiya da daddare bakaramin
juyin waina nayi da itaba agaskiya ba laifi hajiya
akwai dadi.
Ammasamin tayi da lafiya ya kuma gajiyan jiya
kawai murmushi nayi na kauda zancen da cewa
hajiya kinsan wannan ...


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.