peperonity.net
Welcome, guest. You are not logged in.
Log in or join for free!
 
Stay logged in
Forgot login details?

Login
Stay logged in

For free!
Get started!

Mobile Blog


dadylasting.peperonity.net

waliyi mijin me waina

03.04.2017 17:42 EDT
*WALIYI MIJIN MAI WAINA* via taskar Dadylasting wata rana wani malamine yanada mata amma matarsa tana toya waina, to sai yace mata shi waliyine itakuma tace a'a bata yardaba sai yace to ki bari idan kina waina zani kirga ko guda nawa zakayi ayau badadewa sai yace mata yatape gona ashe yana nan ya labe ta sagin gidan yana ganinta tanata tuwa tana ajewa shikuma gogan naka yanata kidayawa har tagama ashe itama ta kirga shi kenan sai ta ce mashi nawace nayi sai ya ce mata guda kaza ce kuma hakane sai tayi mamaki shikenan ta fara shiga makwapta tana fada tana cewa shi mijinta waliyine ana nan wata rana sai wata akuya ta bata sai akazo akagaya masa akece ta bata sai yace mata shifa ba waliyineba amma sukaki yarda shi kenan yahau sama yana aikin soro sayya hango akuya can sai kuwa ya sapko yaje ya fada mata ga inda zata taga akuyar aiko tana xuwa saita ganta gari ya kara rikecewa yaga xa'atakura masa sai ya sanke shawara yaje yamari sarkin garin kawai akoreshi ya huta aiko haka akai yaje har wajen sarki ya daga hannu xai shari shi da mari sai sarki ya duke sai akasamu rawanin sarki aiko rawanin yana faduwa sai akaga wata katuwar kunama nan da nan fadawa suka dauka suna cewa dama ai waliine yasan xa'ayi haka nan ma dai bai kubutaba yace kawai bari xayayi sai ana sallah yayi pito da gudu idan yana limanci sai aga kamar yasamu tabin hankali haka ko akayi ana para sallah sai ya fito da gudu waje jama'a naganinsa ya pito kowama yayi waje kenan sai akaga masallaci ya rushe nan dai aka kara daukakashi. Inkaine yaxakayi


This page:
Help/FAQ | Terms | Imprint
Home People Pictures Videos Sites Blogs Chat
Top
.